Posts

Showing posts from September, 2020

SALMAN KHAN; SHEKARA TALATIN DA BIYU A MASANA'ANTAR FIM (3)

SALMAN KHAN ERA Daga 2010 zuwa 2019 ba'a kiransa da decade idan ana maganar Bollywood sai dai ace "SALMAN KHAN ERA" saboda yadda ya mamaye kowanne lungu da sako kuma ya hana kowanne jarumi motsi. Masana sun tabbatar da cewa tun bayan wucewar "SUPER PHENOMENA" ta Rajesh Khanna, ba'a sake ganin wani complete dominance irin na salman khan a wannan lokaci ba. Ya abin ya kasance? 2010-2015: Bayan fuskantar fadi-tashi daga (2000-2009), Salman Khan ya fara sabon decade da karamar nasarar 'Veer (2010)'. Bayan nan ne kuma, juyin juya hali mafi girma ya faru a tarihin Indian cinema saboda yadda Career salman khan ta kai kololuwar kurewa da nasarar "Dabanng 2010". A ranarsa ta farko, Dabanng ya goge duk wani tarihi inda ya zama Highest opener of all time. Ya wuce ya zama Highest opening week nett grosser a satin farko, bai tsaya ba sai da ya zama Second highest grossing film of all time a sati biyu kachal. Daga karshe yayi All time blockbuster Kuma Hi...