SALMAN KHAN; SHEKARU TALATIN DA BIYU A MASANA'ANTAR FIM (2)
SABON DECADE (2000-2005) "Har Dil Jo pyar karega" da "Dulhan Hum Le Jayenge" sun shiga cikin Top 5 films of the year (2000). Film daya ya saki a 2001 'Chori chori chupke chupke'. A fina-finansa uku na 2002, 'Hum Tumhare Hain sanam' shi kadai yayi nasara, shi yasa baya cikin Top 3 actors a 2001 da 2002. Ya dawo cikin top 3 da nasarar "Baghban" da "Tere naam" a 2003. A 2004 "Garv" ya samu yabo sosai critically duk da baiyi tasiri ba commercially, shi yasa ma directorn film din Punit Issar ya fada a wata interview cewa "I think Garv was ahead of its times. For Salman, the movie had set a benchmark in terms of action sequences, drama and emotion. If it would have been released today then it would have definitely done business of Rs 200 crore,". "Mujhse Shaadi Karogi" yayi Hit Kuma ya shiga top 3 highest grossing films of 2004. Salman Khan yayi kyakkyawan motsi a 2005, inda ya mamaye shekarar gabaki daya. ...