SALMAN KHAN; SHEKARU TALATIN DA BIYU A MASANA'ANTAR FIM

Sinimar fim ta indiya ta ga zuwan Jarumai da dama, amma har yanzu babu wani jarumi wanda yayi irin abinda jarumi Salman Khan yayi. Wannan jarumi ya fara fitowa a fim a matsayin dan rakiya a wani fim mai taken "Biwi Ho To Aisi" wanda ya fita a ranar 26 ga watan Augusta 1988 - shekaru 32 da suka wuce kenan. me ya faru a wadannan Shekaru?


FARKON TASHI - (1989)

Film na farko da yai leading "Maine Pyar Kiya (1989) ya zama ALL TIME BLOCKBUSTER kuma biggest hit of the decade 1980s. Wannan nasara ta zama abin mamaki wanda ba'a taba ganin irintaba daga new commer a Bollywood. Legend producer Manmohan Desai saida yace "Maine Pyar Kiya is the biggest hit since Alam Ara (1931)". Salman Khan ya samu yabo sosai Kuma daganan nasararsa ta fara. 





1990s...

Salman Khan ya biyo nasarar Maine Pyar Kiya da clean hit baghi (1990). A Shekarar 1991, Amitabh bachchan wanda shine no.1 a lokacin, ya saki "Hum" tareda Rajinikanth da Govinda, amma saida Salman Khan's Blockbuster "Saajan" ya buge shi ya zama highest grosser of the year. Yayi super hit da 'Sanam bewafa" wanda ya sha gaban "Narasimha" na Sunny deol, kuma ya biyo bayansa da wasu clean hits guda biyu "Patthar ke pool" da "Kurbaan" duk a 1991, inda ya kafa records na samun 7 successful films a jere da kuma, 2 Blockbusters a shekaru uku kachal.

Daga 1992 zuwa 1993 an samu dannowar promising actors irinsu Ajay devgn, Suniel Shetty, Shahrukh Khan da Akshay Kumar, wanda suka haifar da tsaiko ga Salman Khan a wannan tsakanin. Amma daga bisani, fim dinsa "Hum Aapke Hain koun (1994)" ya shafe tarihin duka finafinan da aka saki kafinsa inda ya Zama Bollywood film na farko da ya fara tattare ₹1 billion. Box office India sun bayyanashi a matsayin "Biggest blockbuster of modern era" inda sukace "It's a film that changed the meaning of the term blockbuster"

Salman Khan ya kwashe credit a "Karan Arjun(1995). Film dinsa "Jeet" ya zama fourth-highest-grossing Hindi film of 1996. Judwaa yayi Hit a 1997 Kuma ya shiga cikin top 10 films of the year. Ya jagoranci films uku a 1998 dukansu were successful - Jab pyar kisise hota hai ya shiga top 10 films of the year.

A 1999, Sallu Bhai ya sake zuwa da abin mamaki inda fina-finansa guda uku sukai making top 3 highest grossers of the year. (Massive record indeed)

A takaice, Salman khan ya kerewa duka Sa'anninsa ta kowanne lungu idan ana maganar nasara, tasiri da Kuma records na films a 90s. Yanada Bumper openers guda 5 (Saajan, Karan arjun, Jeet, Hum sath sath Hain, Biwi no.1), record openers guda 2 (Karan Arjuna, Biwi no.1) da kuma Highest grossers of the year guda 4. Sannan kuma shine yakeda biggest grosser and most watched film of the decade gaba daya ma. Idan ana batun footfalls nanma dai Salman Khan ne a sama - "Hum Aapke Hain koun"

Bari muyi duba ga fina-finan jaruman kamar haka;

1). Adadin fina-finai 1990-1999

Akshay Kumar – 42 films

Ajay Devgn –  33 films

Salman Khan – 29 films

Shah Rukh Khan –  28 films

Aamir Khan – 23 films


2). Total Net Collections for each actor between 1990 – 1999:

Salman Khan – 375 crore (Highest)

Shah Rukh Khan – 327 crore

Ajay Devgn –  221 crore

Akshay Kumar – 196 crore

Aamir Khan –  186 crore


3). Average net box office collections per film between 1990 – 1999

Salman Khan –  12.9 crore (Highest)

Shah Rukh Khan –  11.7 crore

Aamir Khan –  8.1 crore

Ajay Devgn – 6.7 crore

Akshay Kumar – 4.7 crore


4). Success Ratio i.e Above Average or better

Salman Khan – 52% (Highest)

Shah Rukh Khan – 39%

Ajay Devgn –  36%

Aamir Khan – 35%

Akshay Kumar – 24%


Wannan ne ya tabbatar da Salman Khan a matsayin "Most successful star" among his contemporaries in the 90s.

Mu hadu a Kashi na biyu

Habib Maaruf Abdu

Comments

  1. Masha Allah, nice work, amma fa zan shigo harkarnan in zakulo na sharukhan nima.😀

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

Kannywood movie review; Tsakaninmu

Kannywood movie review: Hauwa Kulu

NISAN KWANA FILM REVIEW; EXPLICATION